Chorus Muna jiran ka (4x) Ka sauko da kan ka bi da mu Ka aiko da Dan ka ya yantas da my Ka aiko da ruhu ya bishe mu yau Ya yesu(2x) Interlude Verse Mun gwada ai kasa Ya yesu mun gwada da karfin mu mun kasa Karfin mu baza ya kai mu ba Karfin mu baza ya ba mu […]
The post Bishe mu – Immaculate Dan appeared first on Gospellyricsng.